Najeriya: Mai ke faruwa da jam'iyyar PDP?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-20 04:57 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
PDP da a baya ke zaman ta kan gaba a arziki dai, ta koma ta baya ga dangi sakamakon sauyin shekar gwamnoni da ke zaman babbar kafarta ta tara kudi. Ana dai kallon rashin kudin na iya tasiri a kokarin kai wa gacci, a jam'iyyar da ke da babban burin sake komawa gadon sarauta ta kasar.
--------------------------------------------------------------------