Kamaru: Chiroma Bakary ba zai shiga zabe ba
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-20 05:11 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A cikin wata sanarwa da kakakinsa ta fitar Alice Nkom ta nunar da cewa, Issa Tchiroma Bakary da ke zaman gudun hijira a Gambia da ke kiran kansa da "shugaban Kamaru na gaskiya" ya jaddada cewa ba shi da niyyar sarayar da nasarar da ya samu a zaben da ya gabata.
--------------------------------------------------------------------