Thailand da Kambodiya: Za a yi sulhu?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 00:25 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Kambodiya LICADHO ce ruwaito hakan, inda ta ce sojojin Thailand din sun rushe gidajen 'yan Kambodiya mazauna kauyuka biyu da ke gundumar Banteay Meanchey wadda take karkashin ikon Thailand. Sai dai tuni sojojin Thailand din sun musanta yin amfani da karfi domin kwace yankunan da ke karkashin ikon Kambodiya, tare da jaddada cewa gidajen da suka rushe na yankunan da dama can suke karkashin ikon Thailand.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]