EU: Karshen dangantaka da Amurka ya zo?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 00:37 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ursula von der Leyen ta ce barazanar da Shugaba Donald Trump ke kara yi, ba za ta haifar da komai ba sai dai bai wa makiya dama da kuma dakile kokarin da suke na yakar abubuwan da ke yin barazana ga zaman lafiya. A cewarta, za su mayar da martani ba tare da fargaba ba kuma cikin hadin kai.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]