Trump ya cika shekara guda a kujerar mulkin Amurka
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 00:49 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Manyan 'yan siyasa na Jamus cikin kwanakin da suka gabata sun kai ziyara Amurka inda suka tattauna da jami'an gwamnatin kasar. Mataimakin shugaban gwamnatin Jamus Lars Klingbeil na jam'iyyar SPD da ke cikin kawance gwamnati ya ce dangantakar Amurka da Turai na mawuyacin hali, musamman yayin da Amurka take batun kwace yankin Greenland da karfi daga hannun kasar Denmark.
--------------------------------------------------------------------