Dalilai 14 da suka sa ma'aikata shiga yajin aiki a Abuja

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 01:47 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Yajin aiki na sai abin da hali ya yi ne ma'iakatan hukumar kula da Abuja suke yi, bisa bukatu guda 14 da suke neman ministan kula da birnin Nyesom Wike ya biya masu kafin su daga kafa. Wadannan bukatun sun hada da batun alawus-alawus da kudadden gudanar da ma'aikatun da suke zargin Minsta Nyesom Wike ya ki sakar masu, baya ga wasu batutuwa da suka shafi karin girma
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]