Zaben Yuganda: Har yanzu da sauran tsalle

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 05:22 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mai shekaru 51 a duniyar Janar Muhoozi Kainerugaba da ke fatan ya gaji mahaifinsa wanda ke mulkin mutu ka raba a Yugandan, ya wallafa a shafinsa na X cewa sun halaka 'yan ta'addan jam'iyar adawa ta NUP 22, kuma yana fatan na 23 ya zama Kabobi. Kabobi dai lakabi ne da ake wa jagoran adawar kasar Bobi Wine da ya shiga buya tun bayan da ya fadi zaben da aka gudanar a makon da ya gabata dai, ya bayyana zaben
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]