Afirka: Shirin kula da lafiya da fasahar AI
Story summaryHadin gwiwar, mai suna Horizon1000, yana shirin yin aiki tare da shugabannin Afirka don gano yadda za a yi amfani da fasahar, shirin da ake saran kaddamar da shi a kasar Ruwanda.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.