Kurdawa sun zargi Iran da kai hari a cibiyarsu da ke Iraki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 22:50 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wata jam'iyyar adawa ta Kurdawan Iran da ke da hedikwata a Iraki ta zargi fadar mulki ta Tehran da kai hari kan ofishinta da rokoki da kuma jiragen sama marasa matuka, inda ta kashe daya daga cikin membobinta tare da raunata wasu biyu. Wani babban jami'in PLK ya shaida wa AFP cewar harin ya samo asali ne daga kiran da jam'iyyar ta yi wa 'yan Iran na gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati da kuma saboda tana da rundunar sojoji
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]