Sudan na duba yiwuwar aiwatar da sabon shirin tsagaita wuta
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 23:00 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rundunar sojin kasar Sudan ta nuna alamun tsagaita bude wuta tsakaninta da rundunar RSF da take gaba da ita. Wata majiyar gwamnatin Khartoum ta shaida wa AFP cewar Amurka da Saudiyya da ke shiga tsakani sun yi kira ga bangarorin biyu da su kai hankali nesa tare da dakatar da barin wuta.
--------------------------------------------------------------------