Yamai: Baje-kolin amfanin gona daga Agadez
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-22 02:56 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hakan na daga cikin damar da hukumomi Jamhuriyar ta Nijar suka bai wa wadannan manoma, domin su samu damar sayar da kayayyakinsu, duk kuwa da tarin kalubalen da suke fuskanta kafin zuwansu birnin na Yamai. Daman dai a irin wannan lokaci na hunturu ne akasari manoman na yankin Timiya da ke cikin jihar Agadez ke fitar da kayayakin da suke nomawa, wanda kuma aka samar da wannan tsari na baje-kolin kayayyakin da manomansuke nomawa.
--------------------------------------------------------------------