Najeriya: Me ke janyo matsalar tsaro?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-22 04:27 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rahotanni sun nuna cewa a cikin kwanaki ukun da wannan lamari na garkuwa da masu ibada 167 daga coci-coci dabam-dabam a garin Kurmin Wali da ke karamar hukumar Kajuru a Kaduna ya afku, rundunar 'yan sandan jihar tare da sauran hukumomin tsaro sun musanta faruwar lamarin. Sai dai bayan tattara muhimman bayanai da gudanar da cikakken bincike, hukumomin tsaron da sauran masu ruwa da tsaki sun tabbatar da afkuwar harin.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]