Harin kunar bakin wake ya ritsa da sojojin Najeriya a Borno

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-22 04:29 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wani dan kunar bakin wake ya kai hari kan ayarin sojojin Najeriya da ke aikin tabbatar da tsaro a yankin Timbuktu, wanda a ake dauka a matsayin daya daga cikin yankuna mafi hatsari a jihar Borno. Manyan jami’an soji biyu masu mukamin Manjo da Laftanar na cikin wadanda harin ya shafa, yayin da aka garzaya da wadanda suka jikkata zuwa cibiyoyin lafiya domin samun kulawar gaggawa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]