Trump ya jadadda matsayinsa na neman mallakar Greenland
Story summaryShugaba Donald Trump na Amirka ya yi ikirarin cewar kasarsa ce kadai a duniya ke da karfin tabbatar da tsaron yankin Greenland na Denmark, yana mai cewa babu wata mamba ta kungiyar tsaro ta NATO da za ta iya kare tsibirin yadda ya kamata.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.