Trump ya sha alwashin karbe iko da Tsibirin Greenland
Story summaryTrump da yake ganawa da manema labarai a ranar Juma'a ya ce idan Amurka ba ta karbe iko da tsibirin ba, to Rasha ko China za su yi hakan.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.