Cece-ku ce kan kudin takara a Ebonyi

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-23 04:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jam'iyyar dai ta APC ta kare wannan mataki da cewar ta na bukatar tarawa kan a kudade don wasu manyan batutuwa da ke gabanta. Tuni dai wannan adadin kudade da jam'iyyar ta sanar ya fara haifar da cece-ku ce, tare da zargin cewar ta yi hakan ne don hanawa mutane da ke da jimirin tsayawa takara ta siyasa damar su ta 'yan kasa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]