Najeriya: Zargin rashawa a hukumar alhazai
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-23 01:36 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wasu kwamishinoni na hukumar ne dai suka aikewa shugaban Najeriya wata wasika ta korafin da a cikinta suke neman saukar Farfesa Abdullahi Sale Pakistan daga shugabancin hukumar. Pakistan din dai na zaman na biyu a shekara biyu a shugabanci na hukumar da ke fuskantar rikicin cin hanci a hukumar da ke dada fuskantar rikici.
--------------------------------------------------------------------