Kasashen Gulf na neman mafita a rikicin Iran da Amurka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-23 01:10 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kasar Katar da ke da sansanin sojin Amurka mafi girma a yankin, wanda kasar Iran ta kai harin ramuwar gayya kansa a ranar 21 ga watan Yulin bara,it ace ta shirya wannan taron na gaggawa, kuma kamar yadda ministan harkokin wajen kasar, Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al Thani ke fadi, kasashen yankin na Gulf su zasu fi kowa cutuwa idan lamura suka rincabe a yankin:
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]