Spain ba za ta shiga majalisar zaman lafiyar Gaza ba

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-23 20:11 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Da yake ganawa da manema labarai bayan taron kungiyar EU a Brussels, Sanchez ya ce sun yaba da gayyatar da aka yi musu amma ba za su kasance a wannan tawagar ba. Ya kara da cewar sun dauki wannan matakin ne a ci gaba da tsayawa kan manufarsu ta tabbatar da gaskiya da aldalci.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]