Afirka ta Kudu: Yankewa Malema hukunci

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-24 02:58 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A watan Oktobar bara ne aka tabbatarwa da Julius Malema laifukan da ake tuhumarsa, wadanda suka hada da mallakar bindiga ba bisa ka'ida ba da amfani da makami a bainar jama'a da kuma yin ganganci ga kayayyakin jama'a. Malema da zai iya fuskantar hukuncin daurin shekaru 15 a gidan kaso ko kuma wanda bai kai haka ba ya musanta zargin, inda ya ce bindigar wasan yara ce ya harba.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]