Jamus: Shari'ar masu ra'ayin NAZI a Dresden
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-24 03:41 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masu shigar da kara sun yi amannar cewa, mutanen mambobin kungiyar 'yan awaren Saxon ne da aka kafa a shekara ta 2020 da mambobi kimanin 20. Kungiyar, na yada manufofin kyamar baki da kyamar Yahudawa da kuma tsattsauran ra'ayin addinin Kirista. Masu shigar da karar sun bayyana cewa, kungiyar ta 'yan awaren Saxon ko kuma SS a takaice ta yi amannar Jamus za ta rushe nan da wani lokaci, kuma za su yi amfani da wannan dama su kafa kasa
--------------------------------------------------------------------