Najeriya: Gwamnan Kano ya fita daga NNPP
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-24 05:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Da yammmacin Jumma'ar 23 ga watan Janairun 2026 ne, wata tawaga karkashin mai maagana da yawun gwamnan na Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa ta ziyarci mazabar Diso a karamar hukumar Gwale, inda nan ne mazabar gwamna Abba tare da mika takardar da ke kunshe da sakon gwamnan na ficewa daga jamiyyar.
--------------------------------------------------------------------