Nijar: Gwamnati ta kama wakilin DW Hausa

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-24 06:04 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tun a jiya Alhamis 22 ga wannan wata na Janairu 2026 da muke ciki ne dai, jami'an 'yan sanda suka gayyaci Gazali Abdou Tasawa wakilin Sashen Hausa na DW, a Yamai fadar gwamnatin Jamhuriyar Nijar din zuwa ofishinsu domin amsa tambayoyi. Daga bisani sun sallame shi, amma suka bukaci ya koma da lauyansa a Jumma'a 23 ga watan na Janairun 2026, sai dai kotu ta iza keyarsa zuwa gidan kaso na Yamai, inda zai yi zaman jiran tsammanin sauraron shari'
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]