'Yan adawa na shakku kan sahihancin zaben 2027
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-24 06:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Har ya zuwa yanzu dai majalisar dattawan Najeriyar ta kasa amincewa da sabuwar dokar zaben a yayin da mafi yawan yan kasar ke nunin yatsa bisa iya samun sahihin zabe a bangaren hukumar zaben kasar INEC. Najeriyar dai na shirin komawa rumfunan zaben a tsakanin watan Nuwamban da ke tafe zuwa Fabrairun 2027
--------------------------------------------------------------------