Sharhin Jaridun Jamus akan nahiyar Afrika

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-24 08:45 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ba mu fara da jaridar Neue Zürcher Zeitung da ta rubuta sharhinta mai taken: "Sama da mutane 160 aka sace a wani Coci a Najeriya, koda yake da fari mahukunta sun musanta." Jaridar ta ce, a wani kauye a yankin arewacin Najeriya a Lahadin da ta gabata, aka sace sama da masu ibada 160.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]