Sojojin Yuganda sun lakada wa matar Bobi Wine duka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-25 02:30 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wine da ke wasan buya da hukumomin Yuganda ya sanar da hakan ne a shafinsa na X, ya ce sojoji sama da 100 sun kai farmaki gidansa tare da kwashe kadarorin da ya mallaka, wanda daga bisani suka ci zarafin matarsa, saboda ta ki bayyana inda yake.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]