'Yan majalisar Iraqi na shirin zaben sabon shugaban kasa

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-26 01:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ana gani duk shugaban da aka amince da shi, zai zabi Nouri al Maliki a matsayin firanministan kasar saboda ya samu goyon baya daga mabiya Shi'a a kasar. Bisa al'ada, mabiya shi'a ne ke rike mukamin firanminista yayin da shugaban majalisa ya kasance dan Sunni.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]