Sabon fada ya sake barkewa a Sudan ta Kudu

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-26 00:49 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A sabon fadan da ya sake barkewa, shaidun gani da ido sun bayyana yadda ake jefa bama-bamai ta ko'ina yayin da fararen hula ke gudun tsiratar da rayukansu zuwa cikin fadamu. Kungiyoyin da ke adawa da juna a yankin Jonglei da ke arewacin babban birnin Juba ne suka farfado da rikicin da ke tsakaninsu.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]