Obama ya soki kashe masu zanga-zanga a Amurka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-26 18:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A daidai lokacin da ake ci gaba da zanga-zangar kin jinin ma'aikatan hukumar shige da fice da fasakauri a Amurka, tsofaffin shugabannin kasar Barack Obama da Bill Clinton sun bukaci gwamnatin Donald Trump da ta yi gaggawar kawo karshen bude wuta kan masu zanga-zangar, kiran na zuwa a daidai lokacin da jami'an ICE suka kashe mutum na biyu a Minneapolis.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]