Wasan lig na Jamus ya zafafa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-27 02:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A gasar Afirka ta cin kofin kwallon hannu na maza karo na 27 da ke gudana yanzu haka a kasar Ruwanda har zuwa 31 ga wannan wata na Janairu. Kuma Masar da ke rike da kofin ba ta nuna tausayi ga Aljeriya ba, inda ta doke ta da ci 42-28.
--------------------------------------------------------------------