Jamhuriyar Nijar: Sabuwar makarantar diflomasiyya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-27 03:48 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A Jamhuriyar Nijar, gwamnatin kasar ce ta kafa wata sabuwar cibiyar horas da jami’an Diflomasiyya wacce ake kira "National Institute of Diplomatic and Strategic Studies". Inda ta ce samar da wannan cibiya ta horo ta INEDS, zai taimaka wajen cike gibin da ake da shi na rashin makaranta irin wannan ta kasa ta horas da jami’an diflomasiyya da kuma kara sani ga sauran jami'an ofishin jakadanci.
--------------------------------------------------------------------