Najeriya: Gwamnan Kano ya koma jam'iyyar APC
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-27 05:02 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bayan tsahon lokaci yau ta tabbata Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ke Najeriya ya zama dan jam'iyyar APC mai mulkin kasar. Yayin wani biki da ya samu halartar manyan jiga-jigan jam'yyar APC na kasa, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce ya shiga jam'iyyar APC domin samar da mafita da kawo hadin kai da ci-gaba ga mutanen jihar Kano, gwamnan ya yi kira da samun hadin kai da kuma alkawarin ci gaba da dora Kano bisa gwadaben ci-gaba
--------------------------------------------------------------------