EU ta kulla yarjejeniyar kasuwanci mara shinge da Indiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-27 18:26 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bayan kusan shekaru 20 na kwan-gaba kwan-baya na kokarin kammala tattaunawa, daga karshe dai an cimma yarjejeniyar cinikayya tsakanin Indiya da Kungiyar Tarayyar Turai EU, wacce za ta ba wa bangarorin biyu damar fadada kasuwanci tsakanin juna.
--------------------------------------------------------------------