Najeriya ta tabbatar da shirin Juyin mulki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-28 03:30 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bayan kwashe watani tana musanta yunkurin juyin mulki, a karshe rundunar sojin Najeriya ta tabbatar lallai an yi yunkurin kifar da gwamnatin dimukurdiyya karkashin shugaban Bola Ahmed Tinubu. A sanarwar a Daraktan yada labarai na hedikwatar tsaron Najeriyar Major Janar Samaila Uba ya fitar, ya ce an kamala bincike kuma wadanda aka samu da laifi za su fuskanci hukunci.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]