Firaministan Birtaniya zai kai ziyara Chaina

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-28 05:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Firaminista Keir Starmer na Birtaniya ya kama hanyar zuwa Chaina domin bunkasa dangantaka ta tattalin arziki tsakanin kasashen biyu. Wannan ziyara ta Firamnistan Birtaniya tana zuwa lokacin da aka samu tsamin dangantaka tsakanin Amurka da Chaina, kasashe biyu da suke sahun gaba wajen karfin tattalin arziki a duniya.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]