Shekaru 86 da yi wa Yahudawa kisan kiyashi
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-28 07:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rahotanni sun yi nuni da cewa Yahudawa na kasashen Moroko da Aljeriya da Tunisiya da kuma Libiya sun sha ukuba a karkashin gwamnatin 'yan Nazi da kawayenta. An dai fi ganin kisan kiyashin da aka yi wa Yahudawa lokacin yakin duniya na biyu a matsayin mummunan al’amari ga nahiyar Turai, sai dai rahotanni sun nuna yadda ya zarta nahiyar Turan.
--------------------------------------------------------------------