Deutsche Welle · General

Shugaba Trump na son sassauta lamura a Minneapolis

· By Fauziyya Dauda
Story summary

Kashe wasu Amurkawa biyu da jami'ai suka yi a cikin wannan watan na Janairu ya tunzura jama'a gudanar da jerin zanga-zanga. Hakan na zuwa ne bayan da Shugaba Donald Trump ya ce yana son ganin an gudanar da bincike mai cike da gaskiya kan kashe Alex Pretti da ya bayyana a matsayin abin takaici.

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.