Tarnakin goyon bayan auren jinsi a wasan kwallo
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-29 00:03 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bayan kace-na ce da aka rika yi da Jamus kan nuna goyon bayanta ga auren jinsi a yayin Gasar cin Kofin Kwallon Kafa na Duniya da ta gabata a Katar, ana ganin da kamar wuya kungiyar kwallon kafar Jamus ta sake nanata abin da ya faru a baya a yayin gasar a bana da za ta gudana a kasar Amurka.
--------------------------------------------------------------------