Putin ya yaba ingantuwar dangantakar Rasha da Siriya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-29 05:49 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Putin ya ce tun bayan ganawarsu ta farko da al Sharaa a birnin moscow a watan oktoba, an dauki matakai masu mahimmanci don dawo da huldar gwamnati da tattalin arziki tsakanin kasashen biyu.
--------------------------------------------------------------------