Inganta dangantaka tsakanin Najeriya da Jamus

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-29 05:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wani sabon babi ne aka bude a fanin dangantaka tsakanin Najeriya da kasar Jamus a kokari na taimakon juna a fanonin da suka hada da tattalin arziki, samar da makamashi alkinta sauyin yanayi da kuma makamashin da ake sabuntawa. Jami’an kasashen biyu sun gudanar da wani taron hadin guiwa tsakanin Najeriya da kasar Jamus.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]