CAF ta dakatar da kocin Senegal shiga gasar wasanni

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-29 19:20 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wata sanarwa da hukumar ta fitar, ta bayyana cewa ta samu Pape Thiaw da laifin rashin dattako, a yayin wasan karshe da Senegal ta lallasa Maroko da ci 1-0, a ranar 18 ga watan Janairu. An kuma dakatar da shi shiga gasar wasanni biyar. CAF ta kuma haramta wa 'yan wasan Senegal da ke taka leda a Firimiyar Ingila, Iliman Ndiaye da Ismaila Sarr, shiga gasar wasanni biyu.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]