Mawaki Arijit Singh ya yi ritayar waka a Bollywood

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-30 06:08 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Masu sauraron wakokin Arijit Singh sun yi ta bayyana sakonnin fatan alheri ga mawakin bayan sanar da matakinsa na dasa aya a harkar waka, da yawa na cewa "Zamani mai ban sha'awa" za a iya cewa daga yanzu, an yi bankwana da muryar zamani a Bollywood, fitaccen mawakin Arijit Singh mai shekaru 38, ya jijjiga masana'antar nishadi da sanarwar dena wakokin fim.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]