Akwai sauran rina a kaba a tsarin siyasar Guinea-Bissau

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-30 07:33 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bayan juyin mulkin da aka yi a watan Nuwambar bara, gwmnatin mulkin soja a Guinea-Bissau ta dakatar da kundin tsarin mulkin kasar tare da samar da sabo. Sojojin da suka yi juyin mulkin kuma, sun sanar da gudanar da babban zaben kasar a watan Disambar bana. Sai dai har kawo yanzu, akwai sauran rina a kaba a tsarin siyasar kasar.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]