Sojojin Burkina Faso sun rusa jam'iyyun siyasar kasar

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-30 19:20 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan kananan hukumomi Emile Zerbo, ya ce an dauki matakin ne bayan da hukumomi suka gano cewa jam’iyyun na keta ka’idojin da suka samar da su, lamarin da ke haifar da rarrabuwar kawuna a tsakanin ‘yan kasar da kuma lalata zamantakewar al’umma.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]