Kotun Côte d'Ivoire ta daure dan majalisar dokokin Mali
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-31 01:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wata Kotun a Côte d'Ivoire ta yanke wa wani dan majalisar dokokin gwamnatin rikon kwaryar Mali hukuncin daurin shekaru uku a gidan yari a Juma'ar nan, bisa samun sa da laifin yin kalaman batanci ta kafar intanet ga shugaban kasar Alassane Ouattara.
--------------------------------------------------------------------