Turkiyya na kokarin shiga tsakanin Iran da Amurka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-31 00:50 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi zai gana da takwaransa na Turkiyya Hakan Fidan a wannan Juma'a a birnin Istanbul, a wani mataki na kaucewa barkewar tashin hankali idan har Trump ya aiwatar da barzanar kai wa Iran hari.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]