'Yan jihadi sun sake kona tankokin man fetur a Mali
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-31 06:06 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rahotanni daga Mali na cewa a ranar Alhamis wasu da ake kyautata zaton 'yan kungiyar jihadi ce ta JNIM sun kai hari kan ayerin motocin dakon mai fetur, tare da kona gomman tankuna.
--------------------------------------------------------------------