Za a yi maraba da saka jarin Chaina a Venezuela - Trump

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-02 01:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce za a yi maraba da saka hannun jarin Chaina a masana'antun man fetur na Venezuela, a daidai lokacin kda asar da kokarin sake farfado da tattalin arzikinta bayan kama shugaba Nicolas Maduru tare da garkame shi a gidan kurkuku.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]