Labarin Wasanni: Alcaraz ya lallasa Djokovic
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-03 04:25 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Sport, Africa, Europe
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Za mu dauko shirin da wasan Tennis na Australiya da ya kawo karshe, inda Carlos Alcaraz ya samu nasara a bangaren maza tare da doka Novak Djokovic. Alcaraz mai shekaru 22 a duniya dan kasar Spain, ya zama mafi karancin shekaru da ya samu irin wannan nasara. Ita dai wannan nasara ta nuna yadda tasirin Novak Djokovic mai shekaru 38 da haihuwa dan kasar Sabiya, ya fara raguwa a fagen wasan na tennis a duniya.
--------------------------------------------------------------------