Sake bude mashigar Rafah zai taimaki Gaza?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-03 05:17 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
To sai dai irin sharuddan da Isra'ilan ta sanya kafin bude mashigar, ka iya janyo tarnaki ga ayyukan shige da fice na mutane a Zirin na Gaza, inda rahotanni daga kan iyakar ta Rafah ke nuni da cewa ba a tantance ko mutum daya ba balle mutane su fita har zuwa tsakiyar ranar Litinin biyu ga watan Fabarairun 2026 da aka fara amfani da damar bude ta.
--------------------------------------------------------------------